An Yi Kira Ga Kungiyar Yan Achaba Ta Magance Ce-ce-ku-ce Wajen Amsar Kudin Haraji.
Fasinjoji da sauran masu amfani da hanya suka yi wannan kiran a lokacin da muke zantawa da su. Kiran dai...
Fasinjoji da sauran masu amfani da hanya suka yi wannan kiran a lokacin da muke zantawa da su. Kiran dai...
Alkalin Alkalan jihar Katsina, Mai Shari’a Musa ‘Danladi Abubakar ya rantsar da sabbin alkalan kotun Shari’a guda tara. Bikin wanda...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba suka kai...
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ta bayyana kyakkyawan fata a tattaunawar da ake yi tsakanin fadar shugaban kasa da shugabannin majalisar...
Wasu ‘yan bindiga sun kwace bindigun wasu ‘yan sanda tare da kashe wani dan kasar Chinar da suke gadi a...
Bangaren mata na jam’iyyar APC na shirin kaddamar da tawagar yakin neman zaben shugaban kasa na mata Tinubu-Shettim. Taron wanda...
'Yan bindiga sun kai hari ofishin' yan sanda na Inyi da ke Oji River a jihar Enugu, tare da kashe...
Yan bindiga sun kashe mataimakin sufuritenda na ‘yan sanda da kuma insufeto da ke hedikwatar ‘yan sanda reshen Umuna yankin...
Ɗan takarar kujerar majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Katsina ta tsakiya karkashin jam'iyyar APC Hon. Sani Aliyu Ɗanlami ya...
Gwamnan jihar Katsina ya yi kira ga malamai da shugabannin al'umma su karfafa ma masu hali gwiwa wajen ganin suna...