September 17, 2026

Ƴan Bindiga Sun Sako Mata Da Mijin Da Suka Sace A Cikin Garin Katsina

0

Ƴan Bindiga Sun Sako Matashi Yusuf Bishir Attah Da Matarsa Fatima Babangida, Bayan Kwashe Kwanaki Goma Sha Shidda A Hannun Ƴan Bindigar.

Focus News Hausa ta ruwaito cewa ‘yan bindiga Sun Kai Hari A Unguwar Shola Dake Bayan Asibitin Koyarwa Ta Gwamnatin Tarayya, Cikin Garin Katsina A Daren 6 Ga Watan Augusta, 2022.

Allah Ya Kubutar Da Sauran Cikin Aminci!

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *